SEIFAC Ta Fitarda Jerin Sakwanni Guda 4 Gamasu Neman Rance Karkashinta

SEIFAC Ta Fitarda Jerin Sakwanni Guda 4 Gamasu Neman Rance Karkashinta 

SEIFAC

 zuwaga membobi na kungiyar seifac bayan lokaci dadama da aka diba ana jiran disbursement sakamakon lokaci yayi haryaso ya kure na amfani da kudin dan tafiyar dashi a gona kwatsam sai mukaji SEIFAC ta sanar kancewa haryanzu a shirye take dan tafida al amuranta kamar yadda ta tsara wannan yasa nayi contacting coordinator na SEIFAC namu reshen bauchi namasa tambayoyi kamar haka 

(1) yaushe za afara disbursement 

(2) meyasa wasu suncika duk kaida amma ba adau kudin ATM ba? 

(3) seifac nada membobi sama da 100k 

meyasa iya 60k ne Akayi shortlisted  

(4) shin seifac batch by batch ne?  

Ga Amsoshin Tambayoyimku Anan da seifac ta amsa

(1) yace suna saran dazarar SEIFAC ta kammala dukkan ka idodin data sharrada 

na Kammala ATM wa members data fara disbursement. 

(2) yace dalilin dayasa shine suna aikine akai dazarar sun kanmala dasuyi debiting 

kudin ATM a duk qualified applicants account 

(3) seifac tayi shortlisted din 60kl saboda tayi la,akari da membobin dasuka bada himma wajen cika dukkan ka’idodi kama daga deposit, loan agreement form, dasauransu. 

(4) eh seifac data iya kasancewa batch by batch saboda kungiyace aka budeta dan temakawa wajen bunkasa noma yace musali in har aka bawa wadannan rancen suma wasu haka kuma in wadannan suka dawo da kudi kudi decigaba da habaka abu yacigaba da circle 

ALLAH YASA MUDACE ALLAH YASA MASU MANA DARIYA SU FUSKANCI GASKIYA

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top