Har Yanzu Ana Ci Gaba Da Turawa Mutane Sakon Amincewar Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19
Tambayoyi Guda Goma (10) Tare Da Amsoshinsu Akan Sharin Bayarda Rance Marar Kuɗin Ruwa Na NIRSAL Microfinance Bank
1 yaushe nayi apply?
2 yaushe akayi approved dina?
3 ta ina aka turomin sako?
4 yaya sakon yake?
5 to taya zanyi accept din offer?
6 idan kuma karamar waya ce dani fa?
7 shin akwai wani link da ake shiga a sanya BVN don abincika ko mutun yasamu approved?
8 meyasa nake shiga cikin link din amma sai inga sunan wani?
9 Taya zangane accept dinda nayi yayi dai dai?
10 shin taya zangane apply dinda nayi yayi dai dai?
Duba Amsoshin Tambayoyin Ana
Ayanzu ne na tabbatarda cewa nayi accept din wannan offer tawa. Tun dazu aiki kawai nakeyi amma hankalina yanaga wannan approved da akayimin kamar da wasa nasake shiga
sai kuwa naga dukkan bayanaina har adireshina.
To tunda hankalina yakwanta yanzu zan amsa wasu daga cikin tambayoyinda mutane suke yawan yi kuma suna son sanin amsarsu. Gasu kamar haka.
Tambaye da ames tare. Kowace tambeya ge emearta.
‘1 yaushe nayi epply? Asanda aka bude wannen portal.
2 yeushe akay epproved dina? Amea . Jiye da misalin karfe 1:00 de waeu yan mertuna ne manta dai.
3 te ine ake turomm sako? ta maseage weto 8 leyina.
d yaya sekon yoke? Amsa zekage anrubute NMFB sennen afeda make cewe anyi approved inka kedube gasiu nan nadors yedda zaka gan to iden kage hake stukenan. Anyi epproved dks,
To taya zanyi accept din offer? Amsar zaka denne wannan link din da suke turoma saika wunnda zaka donga denna accept zaka ganeu Step uku ne kowanne zake denne Accept ne sal ka danne Next. Har kazo Step din karshe Wanda shine zakage Submet saske dennasty stukenan kapra zakage sun nune meka successtully
6 idan kume karamer ways ce deni fa? Amea sa kayi copy din ink zuwe bebber weys ko karubutesty yadda ake turomne stu sad&keyi accept din offer a bebber wayer Kokume kaye cafe ko kabryams inmake dan uku nake kerbe kacal. Sebode taussyewa Al umme.
7 shan aicores wani lnk de eke shige a sanys BVN don absncike ko mutun yasamu approved? Amea A A babush: inde: sur approved dinka to zaeu turome da seko Dell kuwe shine zeeu turoma ink dinne tarede TCF number dink sennen ta kows deban take Don haka idan kzstege cdun link din sunanke kawer zake gani de beya nenka sabode TCF dinnen tekowe daben. Kamar BVN ce lokece: Veldate matuqer keearys taka to bayanenka kavwai zata Nuno maka
8 meyese neke shege cikin lik din emma sm ings sunan wani? Amsa saboda matsalar
Network amme bende wannan idan kec: gabe de yarrabwe sunenka zai fro sake kerese ebende ake buketa,
9 Taya zangane accept dinds nayi yey! de: der? Amsa idan kayi zake ive sake y! 10 anan zesu Nune maka wannen sekon de kage ne dora sabode nay: ewe sai kume nesskey: sai sukece m yangada yey bezan sake yn wand.
10 shun taya zangene apply dinda nay: yay: des dei? Ames kesake 2uwa wurin warn yeckama & karshe idan akazo karshe za: nuns ancsksshi xen bezaks we seke bade hud esake chkama be to sa keyl a weyers kolawne kaye inda Wanda yecikame ke tambayeety
Sei wate tambaye da waeu sukeyi wacce sam baxiace ace musuiren kwara: yenayin inte be.
hace wai meyesa tu be ayi approved dine be. Ko suce yaushe ze ayi approved dinsu?
Wannan babban kuskure ne
Yakai dan uwa Allah shine mai azirtawa da talautawa idan kayi hakuri hanyoyin yawa Allah yasan halinda kake ciki yasan bukatunka yasan abinda ma zai faru dé gaba. Kada kaga kana rokonsa kamar bayajinka Wallahi yanajinka kaji tsoron All hakuri wata kila akwai hanyarda Allah ya tanadar maka wacce tafi wannan sau d
Don haka kada ka zarge kanka ko wani saboda baka samu approved ko wani Lo: tallahi duk duniya babu Wanda zai iya cinye rabonka yana nan kawai kadage da <
da rana kuma kayi hakuri.
Kadaina irin wadannan tambayoyi saboda ta nan ne shedan yake samun damar | wasu wasi ka fadi abinda zat je ya hallaka ka a karshe kayi biyu babu.
Ya Ubangyi kasanya Alkhairi ga duk Wanda yasamu approved
Ya Allah duk Wanda baisamu ba kasa yasamu kokuma kayi masa hanya wacce