Ummi Rahab Ta Fito Cikin Sabon Bidiyon Mawaki lilin Baba Wanda Ana Zargin Hakane Yahadata da Adam A Zango
inda alumma suke ganin ko a mafarki hakan ba zai faru ba sai ga shi yafaru a gaske kuru kuru
abin da ake ta tunanin adam a Zango yana gudar wa ummi rahab dai ne ke Neman faruwa
Dan jarumin ya na ta guje Mata cudan ya da wasu daga cikin mutane a kannywood
dan ana gainin halin su ba Mai kyau bane kuma suna samun zarge zargen alumma
tuni dai alumma suka fara baiyana ra’ayoyinsu akan lamarin na ummi rahab
![]() |
Ummi Rahab da lilin Baba |
Dan wasu nacewa duk wanda baiji bariba ai yaji wo wo
wasu kuwa na ganin hakan a matsayin rashina yadda da shawarar naga ne kawai
amman dai adam a zango ya fito ya gayawa duniya cewa
abin da nagayawa ummi shine nace tabi nan ita kuma tace dan zanbi
shi yasa ya barta ta yi abin da take so ,sai dai masu iya magana suna cewa
Han nunka baya rubewa ka yanke shi kayar ,shiya sa ake ganin duk da hakan adam a Zango ba zai barta
Baya fada Mata gaskiya ko taki ko taso tun ya zama kamar mahaifinta ne