Ummi Rahab Tana Tallar Goro Da Lemon Tsami
![]() |
Ummi Rahab Tana Tallar Goro Da Lemon Tsami |
garma ya fadi dai ,wani kaya taccan fim ne mai ciki da abubuwan ban ma maki ta yadda shirin yake nishadan tar da masu kallo
tacikin shirin dai a kwai fitattun jaruman markwanci wanda ludayin su ke kan daho kuma suke kara taka rawa
kamar jarumin da ake gainin cewa ya maye gurbin Masha hurin dan barkwan cin nan rabilu masa dan ibro
wato sulaiman bosho wanda ake ganin sa ayanzu yafi KO wane jarumi iya barkwanci a fina finai hausa
Baga cewa ga fitaccan mawakin nan Wanda ya riga ya mamaye zukatan matan kasarnan
kuma yake Iya fitowa a matsayin dan daudu a fina fanai a kannywood
ado isa gwanja Wanda yake naya daga cikin mafiya kudi cikin mawakan zamani
baya ga manyan jarumi na barkwanci da ma wanda ba barkwancin ba
kowa yana taka rawar sa a cikin shirin kamar yadda a ka saba