Waiwaye Akan Rayuwar Maryam Yahaya Dakuma Halinda Take Ciki Yanzu
![]() |
Waiwaye Akan Rayuwar Maryam Yahaya Dakuma Halinda Take Ciki Yanzu |
A yau cikin Yaddar Allah da taimakon sa munzo muku da wani sabon video Akan rayuwar Maryam yahaya
yadda ake tunanin asiri ya mayar da jaruma maryam Yahaya
daya daga cikin manyan jaruman kannywood wacce ake ganin tafi kowacce iya rawa da waka
Wanda an dade ana ta ce ce kuce akan rashin lafiyar tata dan ana ganin cewa kamar asiri akai mata ko dai wata rashin lafiyar wacce ba a san mai yake damun ta ba
sai jaruma maryam yaya ana ganin cewa abokan aikin nata babu wanda yai tunanin ya taimaka mata
sai dai ansami jaruma hadiza Aliyu wato Hadiza Gabon ce kawai tai halin nata
da ta saba na temakwan mutane ta kai ta wani asibiti a babban burnin ta rayya Abuja
amman dai ana ganin izuwa yanzu jarumar ta Fara saamun sauki
daga rashin lafiyar kuma ana tunanin jarumar zata dawo fage fafa tawa
taci gaba da baiwa masoyan farin ciki a fina fi