Wani Matashi A Jihar Kebbi Yayi Ikirarin Koyama Matasa Dabarar Samun Kudi A Internet Daga Dala 100 Zuwa Sama Cikin Wata Uku.

 Wani Matashi A Jihar Kebbi Yayi Ikirarin Koyama Matasa Dabarar Samun Kudi A Internet Daga Dala 100 Zuwa Sama Cikin Wata Uku. 

Isyaku Garba

Matashin mai suna Isyaku Garba wanda yayi fice akan harkar internet ta blogging inda yakeda shafi mai zaman kansa mai suna Isyaku.com.

Isyaku yakara dacewa aikin yi ya karanta ga matasa sakamakon nauyi yayiwa gwamnati yawa inda samun aikin gwamnatin yakeda wuya koda ko ka kammala karatun degree.

Isyaku yayi kira ga gwamnati data rika sanya mutanenda suka dace wurin koyarda matasa dabarun samun kudi a internet bawai a dauki wasu da su kansun basu taba rika ko sisi da internet ba.

Wannan bayanin yabiyo ne a lokacin da yake jawabinsa na taya jahar kebbi cika shekara 30 da kafuwa.

Kalli cikakken bidiyon da yake jawabi a nan

https://www.facebook.com/isyakulabari/videos/1103834420148378/?app=fbl

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top