YADDA AKEYIN KOSAN KIFI DA KWAI

 KOSAN KIFI DA KWAI 

Ingredients:

* Wake

* Kifi

* Kwai

* Albasa

* Attarugu

* Maggi

* Gishiri

* Curry

* Mai

Preparation:

Misali idan wakenki gwangwani uku ne kika kai aka markado, sai ki fasa kwai guda hudu danye, ki dafa guda uku ki yanka kanana akai, ki tafasa danyen kifi ki fidda kayar ki marmasa tsokar a ciki, kisa maggi, gishiri da curry ki juya sosai, sai ki dinga debowa kina zubawa a cikin mai kina soyawa, idan yayi ja sai ki kwashe.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top