Yadda Yar Hauwa ,Maina Ta Bayyana Wahalar Da Ta Sha A Gurin Baban Ta Akan Wakar Hausa
![]() |
Hauwa waraka da diyarta |
a yau ma cikin yaddar allah da taimakon sa mun zo muku da wani video akan yadda akayi hira da mawakiyar hausa
hauwa maina ta kasance daya daga cikin manyan matan kannywood da baza a taba mantawa da su a tarihin kannywood
allah ya karbi rayuwar hauwa maina a matsayin musulma kuma daya daga cikin masu imani da allah da kuma manzon allah
yanzu zamu saka muku cikakken video da muka zo dashi kan wannan rahoton namu na musamman
yar hauwa maina tasamu matukar daukaka a duniya kuma tana kara iya rera wakokin hausa
amma abin ban mamaki shine yadda yar hauwa maina tasha matukar wahala a gurin baban ta kafin ya amince taci gaba da rera wakar hausa
amma kuma ta bayyana cewa tana son ta maye gurbin maman a kannywood kamar yadda hauwa maina tayi suna aduniya
muna rokon allah ya jikan ta da rahama ya gafarta mata kura,kuran ta baki daya
itakuma yar hauwa maina muna muna fatan allah ya kara daukaka ta aduniya
muna mukar godiya da bibiyar mu