Yanzu Yanzu Npower Sunfitarda Jerin Abubuwanda Suke Bukata Dakuma Waɗanda Basa bukata kamarsu BVN printout, NEPA Bill Dasauransu
![]() |
Npower disclaimer |
Npower sunkara dacewa basa bukatars Abubuwa kamar haka
Basa bukatars NEPA Bill
Basa bukatar BVN printout
Basa bukatar certificate of origin
Dole kuma verification yakasance a wurin da hukuma ta bayar ba wani gunba.
Npower sunkara dacewa verification kyauta ne bawanda ake bukatar ko sisi a wurinsa, sunkuma bada lambobin wayar da za’a kira domin yin korafi ko tambaya.
Galambobin a jikin Wannan hoton
Dasuka Fitar.
![]() |
Yanzu Yanzu Npower Sunfitarda Jerin Abubuwanda Suke Bukata Dakuma Waɗanda Basa bukata kamarsu BVN printout, NEPA Bill Dasauransu |
Agajahub publishers