An fara rijistar gasar sarauniyar kyau a Najeriya, kalli yanda ake Rijistar
An fara rijistar gasar Sarauniyar kyau a Najeriya karo na 44.
Ana zabar wadda zata zama sarauniyar kyau ta Najeriya duk shekara bayan tantance wanda suka nemi shiga gasar.
Domin neman shiga gasar da ganin duka sharudan da aka gindaya, sai a shiga shafin kasa.
Agajahub publishers