Ansaki Sakamakon Jarabawar NECO Na shekarar 2021 ga Yadda Zaku Duba naku Results

Ansaki Sakamakon Jarabawar NECO Na shekarar 2021 ga Yadda Zaku Duba naku Results

Hukumar shirya jarrabawar Neco (National Examination Council) ta saki sakamakon jarrabawar internal Neco na shekarar 2021 a yau juma’a.

Agajahub publisher ta kawo muku cikakken bayani gameda nasar da aka samu na wannan jarrabawa da aka dage ana sauraron mahukuntan neco da su saki.

Hukumar ta neco ta bayyana a wata takarda da fitarwa dukkan jamianta cewar a yau ne zata saki sakamakon da misalign karfe 3:00 na yamma hakana kuma hukumar ta sanya a shafinta na sada zumunta wati Instagram inda takara tabbatar da hakan.

An dauki dogon lokaci dalibai wadanda suka zauna wannan jarrabawar na jiran ganin lokacin da hukumar zata saki wannan sakamako domin samun damar cigaba da karatu izuwa mataki nagaba.

Ziyarci tashar duba sakamakon NECO a  https://result.neco.gov.ng/

Mataki don Yadda Zaku Duba duba Sakamakon ku na NECO

  • Zaɓi nau’in jarrabawa
  • Zaɓi shekarar jarrabawa
  • Shigar da lambar PIN na katin ku
  • Shigar da lambar jarrabawar ku
  • Danna maɓallin Duba Sakamakona
  • Jira sakamakon ku ya fito
  • Buga takardar sakamakonku

Don batutuwan fasaha da wasu matsaloli, da fatan za a aika imel zuwa kowane ɗayan adiresoshin masu zuwa don tallafi da ƙuduri:

neconigeria@yahoo.com, ko support@mynecoexams.com

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top