Coordinator Na (SEIFAC) Sun fara turawa manbobin Seifac wannan sakon, duba Cikakken bayanin Yadda Zakayi Idan antura maka. Anfara Da Mutanen wasu LGA
Dukwanda yasamu sakonnam annemi dayaje office na coordinator domin cika agreement form kamar yadda ya umarta
Dayawa daga cikin wanda sukasamu wannan sako yau sun halacci office na coordinator nasi inda yake basu
agreement form dazasu cika kamar yadda kuke gani a poton kasannam
DEAR EXTEEM SEIFAC BENEFICIARY COME TO POTISKUM SECRETARIAT WITH YOUR NIN NUMBER FOR YOUR CONFIRMATION ON WEDNESDAY 9:00am PLZ
Munsamu karin bayani tabakin wani bawan Allah dayaje yakarbi form inda akamasa bayanin cewa idan yacika form dinnam Seifac zasu turamasa 115,000 kamar yadda zaku gani acikin form dinnam amma kyautane ba loan ba suzasu anfana da 635,000
Idankuma bakacika agreement form ba to Seifac zasuturama 700,000 amma loan me zakabiya
Dan Allah akwai wani state da akemusu haka kodai iya yobene munaneman karin bayani dan gaskiya abun akwai rikitarwa
Daga karshe inamana fatan Alkhair A