Dalibai Dama Gareku: Yadda zaka cika sabon Tallafin karatu na NNPC/SNEPCO

 Dalibai Dama Gareku: Yadda zaka cika sabon Tallafin karatu na NNPC/SNEPCo 

NNPC tareda hadin gwuiwan SNEPco sun bude portal domin dalibai masun son ciki wannan tallafi na karatu 

Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan yakasance yanada matakin second class upper wato 3.5 minimum kenan karya gaza haka wato idan kanada 5.0 ma zaka iya cikawa amma badda kasa da 3.5 

Kuma dole akasance kai dan Nieeria ne 

kuma mai karatu full time bawai part time bah kuma yakasance kana shekara na biyu a karatu wato banda wanda ya shiga a wannan shekaran kenan 

Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika 

Yadda zaka cika shine 

https://candidate.scholastica.ng/scheme s/SNEPco 

Kashiga wannan link din saika apply 

Sannan dole yakasance kanada ema 

address mai aiki da kuma phone number sannan sauran details sanna zakayi scanned na takardun ka daura wadda suka hadada 

passport 

School admission 

UTME result 

O’ level result 

Letter of identification 

Academic result na aji daya wato 100! 

Sannan dukka kada dauyinsu ya wuce 

200kb rH 

Kuma Za a rufe cikawane a karshen wannan watan wato 31st October 2021 

Allah ya bada saa 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top