Gasar Rawa Tsakanin Ummi Rahab Da Dan Adam A Zango, Duba Yadda Takaya Tsakaninsu
an kara sanya gasar rawa da ummi rahab da kuma haidar adam a Zango a wani mataki na nishadi da suke
fitacciyar jaruma a masana’an tar kannywood Wanda ake yayin ta a wannnan lokacin
musam man yadda jarumar take daukar hankali masoya ga kuma Karin tarin
masoya a cikin Mata wanda ludayin su ke kan dawo a kannywood
kuma daya cikin jarumai mafiya kyau da iya kwalliya da kuma yadda jarumar tai fuce
wajan iya soyyya musam man tacikin fina finai masu dogon Zango wato series
ga kuma dan na gada Wanda yafi dan na koya a bangaran rawa da wakar
sanan ne dan gidan sanan ne kuma Wanda yake da tarin masoya kamar baban sa
haidar adam a Zango Wanda yake rawa kamar mahaifin sa wanda kowa yasan
yadda yake rawa babu wani jarumi da yakai shi iya rawa a cikin jarumai na kannywood
kuma hakan shi ma dan nasa yake rawa kamar wani wanda aka haifa da ita
kumu dai yafara kwaikwayan mahaifin sa wajan iya acting a cikin fina finai na kannywood
Wadan nan fitattattun jaruman da kuma dan gidan Masha hurin jarumi wato haidar adam a Zango
Sun shirya gasar rawa wanda ake ganin cewa suna farin ciki kawai suke suka hada gasar