Iphone: Sayen Wayar Ummi Rahab Ta Girgiza Matan Kannywood
Siyan wayar iPhone din ummi rahab ta sanya yan Mata shiga wani hali a kasar nan
daya daga cikin fitattun jarumai wacce ake yayi a wannan lokacin cikin jarumai mata ummi rahab
ta sanya yan mata tilas tawa samarin su siyan waya mai tsada kodai iPhone
Ko dai shiga wani halin da ba shike nan ba a wannan lokacin da ake cikin wata rayuwa
jarumar dai an ga wasu sababbin hotunan ta da video suna yaho a kafafan Saba zumin ta suna yaho
han nunta na dauke da wata waya kirar iPhone mai tsada wacce hakan ya janyo Cece kuce a gurin masoyan jarumar dama alumma
wanda basa cikin masana’an tar kannywood a gefe ne ke fadin albarkacin bakin su
kuma dai hakan yasa wata budirwa tai video ta na fada kar da yan mata akan
Tilas tawa samari siyan waya Mai tsada ko dai a sami matsala wacce ba’a so
wannan dai bashi ne Karo na farko ba da jarumai a kannywood idin sunyi abu
ake samun alumma ke koyi da su koda abun ya sabawa shari’ah hakan dai yana biyo
Baya ne sabida tsananin so yayyar da alumma ke nunawa harumai a kannywood
bama kamar ita jaruma ummi rahab wacce yanzu dai tariga ta tara masoya kamar dai babu gobe