Kalli Sabbabin Hotunan Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Yayinda take yawon bude Ido a Kasar Egypt
Wadan Hotunan dai suna da tarin abun al’ajabi
Jarumar Kannywood din dai tasaki Hotunan ne yayinda taje kasar masar wato Egypt inda tayi Ziyarar wurare daban daban,
Wannan hoton an daukeshi ne akusa da pyramid scheme na egypt inda take zaune tana hutawa
Shikuwa wannan hoton an daukeshi ne akusa da pyramid scheme din inda take a tsaye.
Haka zalika Jarumar Kannywood din ta ziyarci wasu wurare daban daban na tarihi a kasar gawasu daga cikin su
Hotunan dai sun Tayarda Kura a social media inda wasu ke ganin wannan yayi daidai kuma sun yaba inda wasu suka soki abin inda suke ganin cewa Wannan yasaba Al’adar malan Bahaushe dakuma addinin islama.
Agajahub publishers