Kalli Wasu Hotunan Rahama Sadau A Kasar India Da Suka Tayarda Kura
Jaruma rahama sadau ta girgiza duniya da wasu sanabbin hotunan ta a kasar india
tofa wata sabuwa jaruma rahama sadau dai tayi abin da yasaba dan wannan bashi ne karo na farko ba
da take girgiza matan kannywood harma na waje wanda basa yin fina finai
Dan jarumar dai itace jaruma ta farko wacce ake tunanin zata Fara fim din kasar india
dan daman jarumar ba iya fina finai na kannywood take ba harma na wata kasar ta na yi
Dan rahama sadau tariga ta iya turanci kamar baturiya
dan wasu na ganin cewa babu ma jarumar ta takai ta iya turanci a cikin jaruman kannywood Mata
shiyasa dan tayi fim a wata kasar ko india ba abin ma maki bane
kai tunima ake cewa jarumar ta iya indiyancin ma kamar yar kasar
gashi ma a yanzu dai tayi nisan da babu wata jaruma da takai ta
kuma ta tafi aman man ta baiyana wa masoyan ta cewa ana tare
kuma dai zata dawo dan cigaba da baiwa masoya farin ciki kamar dai yadda aka saba