Hausa Films SABUWAR DUNIYAR HOTUNA
Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Maryam Waziri
Kamar yadda shafin Agajahub publisher ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waÉ—anda suka fi É—aukar hankulan shafukan sada zumunta.
Jaruma Maryam Waziri
Agajahub publisher Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Maryam Waziri.
Hotunan sun É—auki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin da aka É—auki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen Æ™ayatar da al’umma daga sassa daban-daban na faÉ—in Æ™asar dama Duniya baki É—aya.
Jaruma Laila
Maryam Waziri wadda aka fi sani da Laila a cikin shirin Labarina wanda ake haskawa a tashar talabijin É—in Arewa24.
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Maryam Waziri nan bada daÉ—ewa ba INSHA ALLAH.