Karanta Cikakkiyar Tattaunawar Gidan Talabijin Da Malam Aminu Saira Dangane Da Cigaba Shirin Labarina
![]() |
Malan Aminu Saira |
hira ta musam man akan cigaban shirin nan mai dogon Zango na labarina
fitacccan fim din nan kodai a Ce shiri Wanda babu kamar sa
a wannan lokaci kuma yasami kulawa ta fasihi kuma hazikin daracta
Wanda babu karsa a cikin masu bada umarni a masana’an tar kannywood
Tun dai a da har yanzu kuma dai ya dora daga inda ya tsaya
tun da an Fara fina finai masu dogan zango wato series shi ma ya Fara nasa
kuma yazo ya huce duk na sauran ya wan masoya da ya wan masu kallo
labarina shirin da na farko yakare na biyu ma yakare yanzu an shiga na uku ankuma tambayeshi shiko a Zango na hudu Labarina zai tsaya?
Inda ya amsada da aa, wata kila Labarina series film zaikai Zango na biyar
Andade dafara rubutun shirin Labarina series film tun a shekarar dubu biyu da sha hudu 2014 Ake kokarin rubuta wannan Film cewar darakta malan Aminu Saira.
an rasa wane ne zai zama jagoran shirin dan a kwai manyan jarumai
maza da mata Wanda tauraruwar su take haskawa kuma shuke da tarin masoya
dan babu wani shiri mai dogan zango daya tara man yan jaruma a kannywood irinsa
jaruma nafisat abdullahi a matsayin sumaiya maryam waziri a matsayin lailah kuma yan jarumai
kamar su mawaki naziru sarkin waka ga waka ga kidi ga kuma sarauta
a cikin wannan video dai aminu saira Wanda yake a matsayin Mai bada Umarnin wannan shirin
yafadi yadda shirin zai cigaba dan masoya su kwantar da hankalinsu
sukuma cigaba da yimusu addu’ah samun na Sara