Rikichi Ya Sake Barke A Tsakanin Jaruma Ummi Rahab Da Yar Adam A Zango Bayan Watu ta Lafa
Tofah wata sabuwar cha kwakiya rikichi ya barke a tsakanin jaruman ummi rahab da yar adam a Zango bayan wata kariya
Kai duniya ina Zaki damu ne wai indai kana raye kagaji da jin labarai kala kala a wannan lokacin
wani labarin inkaji yasaka dariya wani kuka zai saka sabida yadda yake abin ko dadin ji babu gaskiya
kamar dai wannan labarin ne a tsakanin jaruma ummi rahab da yar futaccan jarumin nan a kannywood
Wato dai Adam a Zango wanda kusan sanadiyar sa jaraumar taka fina finai a masana’an tar kannywood
a wannan lokacin dan kowa yasan cewa masu iya magana suna cewa albarkacin kadan kare kaza ke shan ruwan kasko
dan dai sanadiyar jarumi Adam a Zango ummi rahab ta tsinci kanta a kannywood harma
Takai a wannan lokacin babu wata jaruma Wanda takai ta a tarin masoya dan harma wani kirari
masoya ke mata a yanzu Anty sai dake ko sunki ko sun so kuma dai hakan ne dan masu iya magana suna cewa mai laya
kuma dai sune suke cewa kakiyayi sharrin wannan ka kyautatawa Amman dai duk abin ummi rahab
zata ce ko tanaima a gurin Adam a Zango yariga yazamo Uba a gurin ta dan shi yarai neta
kamar DAi yar cikin sa duk kuwa DA cewa bashine asalin mahaifinta ba
amman dai ya rai ne ta harma tazamo tauraruwar da babu irin ta a masana’an tar kannywood
wannan dai lamarin yake ci yake cin yewa abin dai sai ido a wannan lokacin
dan idan ana rigima a tsakanin zaki a daji sai kallo dai dan babu wani abu