Rundunar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar Police Service Commission Zasu Bude Portal Na aikin daukar ma’‘aikatan ‘Yan Sanda dubu goma (10,000) da za a dauka a shekarar 2020
Sakamakon haka, ana bukatar ‘wanda suka nuna sha’awar su na neman aikin yan sanda su duba matsayin su a tashar daukar malaikata, www. policerecruitment gov.ng wanda za a bude
daga Litinin, 18 zuwa Talata, 26 ga Oktoba, 2021.
wanda suka cancanci shiga mataki na gaba zasu gudanar da jarrabawa dole ne a gabatar a ranar jarabawar da aka shirya ranar Juma’‘a, 29 da Asabar, 30 ga Oktobs, 2021 a cibryoyin da aka kebe a duk fadin kasar nan. Haka kuma an shawarci masu nema da su duba imel da
lambobin waya don sanarwa Rundunar yan sanda ta ce daukar ma’aikata kyauta ne kuma ba tare an biya want ko sisi ba ta umarct wanda suka nuna sha‘awar su ‘da su kira 08100004507 don karin bincike game da
daukar maaikatan yan sanda.