WATA SABUWA: Muna bukatar a karawa Buhari wasu shekara 5 domin ya kammala ayyukan da ya dauko~Mawaki Rarara
Mawaki Dauda kahutu Rarara |
Rarara Yace Na Tabbata Kaso 95% na ƴan Najeriya Munason Aƙarawa Buhari Shekaru 4-5 Nangaba – Dauda Kahutu.
Shahararren mawakin shugaban kasa Muhammadu Buhari Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa akwai bukatar a karawa shugaban kasa Muhammadu Buhari wasu shekaru 5 nan gaba domin ya kammala aiyukkan da ya dauko.
Mawakin ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawa da sashen hausa na bbc ne.
Mawakin ya ce tun yana karami yake jin ana fadin cewa Buhari mai gaskiya ne, kuma har yanzu bai ga wani mutun a Najeriya mai gaskiya irin Buhari ba
Agajahub publishers