Yadda Ake Cigaba Da Daukar Fitaccan Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Aduniya
Ranar Laraba 27/10/2021 ake saran zaaci gaba da haska shirin Aduniya hausa series film
yadda ake cigaba da taukar fitaccan shirin nan Mai dogon zango na adunuya
aduniya dai shrine Mai dogon Zango wanda aka fi Sani da series
kuma dai a yanzu babu shirin daya Kai shi daukar hankali ma su kallo
kuma dai a yanzu shirin aduniya yazama zakaran gwajin dafi a fina finan kannywood
kuma dai duk jaruman cikin wannan fim din kamar dai kanabaro Wanda sai da takai
duk kannywood maganar sa ake kuma dai yazama babu jarumin da baiya maganar sa
haka dai shi ma jarumin da yazamo babu kamar sa a duk cikin jaruman da suke
taka rawa a kannywood Wanda takai duk jarumai irin su Ali nuhu da adam a zango
kuma San yin fim DA shi wanda kuma jarumai mata ma sai da suke so siyi fim dashi
wanda sanadiyar sa ko dai ace fim din na aduniya wanta kalma wacce har takai malama
a kano suke magana akan ta kuma dai kowa yaka yadda aduniya yake kara samun masu kallo
abale dai a yanzu babu kamar sa a kannywood kuma yana cikin manyan jarumai a wanana fim din
sai dai a yanzu dai da alama suna shirin daukar matakin gyara a cikin fim din
tun da kuma a ciki ana nuna yadda ake daba da harkar shaye shaye
wanda hakan ya janyo hukumomi a jahar kano suna dauki matakin hana yin hakan
Kuma dai a cikin wannan video kanabaro yai wa kowa bayani yadda yake akan cewa