YADDA NETWORK, FETUR DAKUMA ITACEN KUNA SUKA ZAMA TAMKAR ZINARE ( GOLD) A SOKOTO

 YADDA NETWORK, FETUR DAKUMA ITACEN KUNA SUKA ZAMA TAMKAR ZINARE ( GOLD) A SOKOTO 

Sokoto

Tun a karshen watan da yagabata ne gwamnatin Jihar Sokoto ta janye network a local government 14 na Jihar Sokoto inda mutane ke tururuwar zuwa Neman service domin ganawa da yan uwa da abokanin kasuwanci dakuma na Arziki,

Haka zalika shima fetur, Iccen kuna dakuma kananan dabbobi.

Hakan ya tilasta mutane zuwa daji don yin yanga daga bishiyoyin dake daji.

Wasu daga Cikin mutane sukanje wasu Garuruwa domin suyi waya, wasu kuma sukanje inda ake dan samun service din sama-sama 

Rayuwa tayi kunci sosai inda baka iya sanin abunda yake faruwa a wasu guraren, neman mutun ba abune mai saukiba.

Masoya maza da mata sunshiga garari saboda wannan matsalar haka zalika magidanta saboda tsadar Icce, ‘yan kasuwa ma haka dole POS sai anje wani wajan dakyar za’a samu acire kudi.

Muna rokon ALLAH subhanahu wataala daya kawo karshen wannan matsalar.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top