Yaushe Za’a Cigaba Da Yin Approval: Wadannan Na Daya Daga Cikin Matsalolinda Ke Haifarda Rashin Approval Musamman Ga ayanda Suka Cike “Household and SME

 Yaushe Za’a Cigaba Da Yin Approval: Wadannan Na Daya Daga Cikin Matsalolinda Ke Haifarda Rashin Approval Musamman Ga ayanda Suka Cike “Household and SME” 

 Yaushe Za’a Cigaba Da Yin Approval: Wadannan Na Daya Daga Cikin Matsalolinda Ke Haifarda Rashin Approval Musamman Ga ayanda Suka Cike “Household and SME

Shafin COVID-19 non interest al unma suna fama wajin cikawa ko dawo da TCF ko Kuma sabunta bayanan kayanda suke nema saiya Shafi 

Ana ta fadar cewa wannan satin ana saran arufe wannan Shafin na COVID-19 loan non interest shiyasa yake ta Nuna 

haka baya budewa 

Idan haka ne kusani bazai Nuna haka 

daukewa zaiyi da ZARAR lokachi da aka saka masa da ya RUFE yayi. 

Da kansa zai rufe kansa domin an saita lokachi da zairufe kansa 

DUK Wanda ya samu sakon approved na non interest sai daga baya aka sake turo masa sakon yaje ya rage kayansa komi yake kawo haka ne 

A nawa binciken abun da yake kawo haka shine. 

kayan da ka saka agurin Neman bashin ka to vendor da zai baka kayan farashin kayan ya karo a kasuwa Dan haka idan yace zai Siya makasu zai kwanaa domin kowa akwai kayan dake sauka Kuma su hau Nan take. 

Idan Kuma vendor yaga kayan da kasa ka babusu a dilarsa gaba daya ko Kuma baisan yadda farashinsu yake ba a kasuwa domin ba huddar kayan take ba to sai ya baka damar sabunta kayan ka.

ALUMMA abisa nawa binciken danayi akwai update da yake gaba ta a Shafin. 

Idan Kai kasamu wani update Dan Allah kasanarwa al’umma domin hankalinsu ya kwanta. 

Allah yasa rabanmu aciki 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top