YADDA ZAKAYI ZABEN GWARZON DAN KWALLON KAFA NA FIFA TSAKANIN SALAH, MESSE RONALDO DASAURANSU
YADDA ZAKAYI ZABEN GWARZON DAN KWALLON KAFA NA FIFA TSAKANIN SALAH, MESSE RONALDO DASAURANSU Kamar yadda kuka sanidai fifa ta Fitarda Jerin sunayen Gwarzuwar Golan Duniya ta FIFA, gwarzon kocin kwallon kafa na Duniya, gwarzon kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar kocin Duniya ta FIFA da sauran su, Yau munzo muku da hanyar da zakubi Domin …