Acikin Kwana 3 Ansami Million 9 A Haska Film Din Fanan A Kano
Kalli yadda fina finai kannywood suke da tasiri a cikin tattalin arzikin a wannan lokacin
Yadda aka sami fim din na fannan yaka kara daukar hankalin masoya a wannan lokacin
Wannan fim Wanda yasami dubun dubatar masoya kuma ake kallon sa a yanzu a sinimu
Wanda ake ganin jaruman da suke taka rawa a cikin su kamar dai jaruma mai farin jin Wanda masoya
ke Kara baiyana shi a matsyin sarkin Wanda a cikin jaruma Wanda suke a kannnywood
kowadai yasan cewa duk a masana’antar kannywood ba’ah taba ganin fim irin wannan ba
Dan yadda aka dauki lokacin ba’ah ga fuskar wasu jerin jaruman ba a cikin fina finai
musam man ma Wanda yanzu kannywood din tafi Mai da hakalin ta Kansu wato dai series
kuma ya wan cikin lokaci idan akai fina finai a kannywood ba’ah Fiya samun kudi ba kamar dai wannan fim din
kuma harma a ce anci riba kuma dai kowa yasan cewa kafin yin duk wani fim sai an kashe kudade
masu tarin yawa dan yadda ake biyan jaruma DA wasu daga cikin ma’aikatan ta suke aikin
abin sai godiya amman dai DA alama wannan fim na fannan za’a sami riba harma a baiwa wasu
Sai kuma a wani lokacin idan akai hirada wannan ya dauki dauyin wani fim din
sai kaji ance duk kudin DA aka tara a LOKACI haska shi kamar dai wannan sai kaji wai babu riba
wannan matsalar dai ba’iya fina finai kannywood bane harma na wata kasar hakan ta na faruwa
Ammam dai yadda wanin fim din yasami kwararru wajan aikin gakuma futattun jaruma a kannywood Wanda suke kara daukar hankalin masoya a kowa ne fanni dakamar huya ace anwadi gaskiya