Ali Nuhu Da Umar Hashim Ft Ummi Rahab Sunyi Wani Abin Mamaki
Sarki Ali nuhu da lawan Ahmad sun yi wani abun mamaki a wannan lokacin Wanda yasa alumma masoya daga ko ina a fadin duniyar nan suke
fadin albarkacin bakin su sanadiyar haduwar tasu wacce take kama da wani abun mai Jan zai da zuciya
sanannun jarumai a masana’an tar kannywood biyu Wanda babu kamar su a yanzu wajan daukar hankalin masoya
babu ma kamar shi lawan Ahmad Wanda tun sarki Ali nuhu ya sakar masa ragama jagoran tar fim din nan na izzar so
a matsayin managan kamfanin harama yake gamuwa da wasu Wanda bassa san ganin cigaban sa
Wato dai suke masa makar kashiya akan yadda yaket gudanar da aikin sa babu cuta babu cutarwa cikin gaskiya da amana
kuma dai hakan ne ya dace ga duk wani ma’aikaci Wanda yasami wata dama ya ringa aikin sa da gaskiya
kuma dai alumma masoya na jin dadin yadda ake kawo hadisai da ayoyi a cikin shirin dan fadakarwa ga alumma
Kuma dai anasa bangaran Sarki Ali nuhu yana cikin Wanda suka zama iyayan jarumai a wannan lokacin cikin su kuwa harma da lawan Ahmad din
Wanda yake matsayin babban yaran sa Wanda yake rike da wasu bangarorin aiyikan sa
Harma Ali nuhun yazamo mai koyawa wasu jaruman abu buwa da dama a fina finai a yanzu na kannywood
ita kuma ummi rahab mai yai zafine wannan lokacin harma take irin wanan abu buwan