AMFANIN NONON RAKUMI WANDA YA KAMATA KU SANI
AMFANIN NONON RAKUMI WANDA YA KAMATA KU SANI
IDAN KA KARANTA KA TURA ZUWA YAN UWA DOKIN SU AMFANA.
Ga kadan daga cikin Amfanin sa a jikin dan Adam
1-Yana taimakawa wajen kaiwa da kawowar jini a cikin jiyojin jiki(proper blood circulation)
2-yana maganin kumburin ciki dama ciwon ciki.
3-Yana sa girman jikin dan adam.
4-Yana kare cutukkan dake yiwa ciki da hanjin cikin dameji(celiac disease)
5-yana aiki dan tabbatarda lafiyar zuciya.
6-Yana maganin ciwon suga (diabeties).
7-Yana maganin kazuwa.
8-Yana kare qoda daga kumburi (kidney imflammation) ya kuma kare mafitsara da sauwake fitar fitsari ba tsaiko(renal protection)
9-yana maganin cutukan daji waton (cancer) kama daga kansar mamma,ciki,huhu,ko ta fata waton (skin cancer)
10-masu fama da kumburin ciki da yawan rugugin ciki da tashin zuciya da bayan gari mai wahala sai su rinqa shan nonon rakumi