An Bude Shafin Shirin Rijistar YPL Domin Taimakawa Matasa Wadanda Suka Kammala Dakuma Wadanda Suke Karatu Duba Yadda Zaku Cike Anan

An Bude Shafin Shirin Rijistar Youth Leadership Program (YLP) Domin Taimakawa Matasa Wadanda Suka Kammala Dakuma Wadanda Suke Karatu Duba Yadda Zaku Cike Anan 

Ina matasa wadanda suka kammala digiri ga dama ta samu! 
Shirin zai koyawa dalibai dabarun Nema, basu ilimi akan sababbin hanyoyin nema dakuma Taimakawa da abun dogaro dakai 
A daina abubuwan da ba su kamata ba, a nemi abun da za a amfanar da juna.shirin da za ku shiga don ku amfana da yadda shugabanci yake tare da amfanar da yankin da kuka fito. 
Ga yanda zaku cike shirin
Za a rufe a ranar 24/11/2021
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top