Balaga, Kashe kashenta Dakuma Yadda Ake Gane mutun Ya Balaga

Balaga, Kashe kashenta Dakuma Yadda Ake Gane mutun Ya Balaga 

 Dandalin kiwon lafiya

Balaga wata abace da ke zuwa a lokacin reproductive organs din namiji ko mace suka canza zuwa irin na manyan mutane.

A sadda namiji ya kai munzalin balaga zai fara jin sha’awar Mace, haka ita ma mace din za ta fara jin sha’awar namiji.Wannan lokacin shi ne na karuwar Production of homons in the pitutirary gland wich couse the development of Secondry sexual charactor and capacity to produce

Hormons din  namiji shine testostrone.

Hormons din mace duka biyu (2).

i.Oestrogen.

ii.Progestron.

Za mu ci gaba insha Allahu.

Za kuma a iya ziyartar gidan yanar gizon Inuwar Labarai a wasu adireshi na daban-daban kamar:

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top