Dadumi Duminsa : Npower Batch C2 Dakuma October Payment Sune Abu Na Gaba – Npower Official
Npower ta sanarda cewa maganar October Payment dakuma Hada Hadar gangamin sanya batch C2 s cikin Jadawalin masu cin gajiyar shirin shine abunda ke gabanta inda tace tuni wadanda basu karbi payment ba na wancan wata daga cikin Batch c1 yanzu yazama pending don haka sai sauka nan bada jimawa ba.
Ta bayyana hakanne a official Facebook page nasu inda suka bukaci kowane maicin gajiyar shirin ya kwantarda hankalinsa
Yanzu dai kuci gaba da jiran kyakyawan labari daga garemu domin jin ko wace rana zaa fara duba Wadanda sukayi nasara dakuma maganar October Payment hadida physical verification na Npower Batch C2.
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher domin samun Labarai ingantattu.
#Npower #octoberpayment
Duba wannan damar