FIFA ta Fitarda Jerin Sunayen ‘Yan Takarar Gwarajen Wasanni Na Duniya Na 2021

 FIFA ta Fitarda Jerin Sunayen ‘Yan Takarar Gwarajen Wasanni Na Duniya Na 2021 

Duna jerin Sunayen’Yan Takarar Anan

Gwarzon Dan kwallon kafa na fida

FIFA ta fidda wadannan Yan Takarar ne kamadaga gwarzon Dan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar yar kwallon kafa ta Duniya, gwarzon Kocin kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar kocin kwallon kafa ta Duniya, Gwarzon Golan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar golar kwallon kafa ta Duniya 

 

Sunayen Yan Takarar gwarzon kwallon kafa na Duniya 

 1. Kevin De Bruyne
 2. Jorginho
 3. Karim Benzema
 4. Cristiano Ronaldo
 5. Erling Haaland
 6. Neymar
 7. Muhammad Salah
 8. N’Golo Kante
 9. Lionel Messe
 10. Keylian MBappe
 11. Roberts Lewandowski.    

Sunayen Yan Takarar Gwarzuwar Yar kwallon kafa ta Duniya

Gwarzuwar Yar kwallon kafa ta FIFA

 1. Ellen White
 2. Christine Sinclair
 3. Lucy Bronze
 4. Sam Kerr
 5. Pernille Harder
 6. Magdalena Erikson
 7. Stina Blackstenius
 8. Aitana Bonmati
 9. Carolina Graham Hansen
 10. Jennifer Hermoso
 11. Hi Soyum
 12. Viviana miedema 
 13. Alexia putellas.      

Sunayen gwarzon kocin kwallon kafa na FIFA

Gwarzon kocin kwallon kafa na Duniya

 1. Antonio Conte
 2. Hansi Flick
 3. Pep Guardiola
 4. Lionel Scaloni
 5. Thomas Tuchel
 6. Diego Someone
 7. Roberto Mancini 
Gwarzuwar kocin Duniya ta FIFA
 1.  Emma Hayes
 2. Beverly Periestman
 3. Serina Wiegman
 4. Peter Gerhardsson
 5. Louis Cortes

Gwarzon Golan kwallon kafa na Duniya

 1.  Alisson Becker
 2. Edouard Mendy
 3. Manuel Never
 4. Kasper Schmeichel
 5. Gianluigi Donnarumma

Jerin sunayen Gwarzuwar Golan Duniya ta FIFA

Gwarzuwar Golan Duniya ta FIFA

 1.  Ann-katrin Berger
 2. Stephanie Lynn Marie Labbe
 3. Hedvig Lindahl
 4. Christiane Endler 
 5. Alyssa Naeher
Wannan Jerin sunayen Gwarajen Wasanni Na Duniya Na FIFA an samosune ta hayar bbchausa.com inda Agajahub publisher sukayi kokarin ganin sun jerasu kowane da mabiyinsa.
Wakukeyiwa fatar nasara a wannan rukunin da aka fitar kamadaga FIFA ta fidda wadannan Yan Takarar ne kamadaga gwarzon Dan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar yar kwallon kafa ta Duniya, gwarzon Kocin kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar kocin kwallon kafa ta Duniya, Gwarzon Golan kwallon kafa na Duniya, Gwarzuwar golar kwallon kafa ta Duniya 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top