Masoyin Mome Gwambe Ya Kawo Mata Wata Kyauta Ta Musamman A Karon Farko
Fitacciyar jarumar kannywood wacca kikafi sani da mome gwambe ta karbi wata kyauta daga gurin masoyin ta
Mome gwambe wacca ta kasance Yar asalin jahar gwambe ce
Ta samu daukaka ne a kannywood ta solar mawaki hamisu breaker.
Ammma a halin yanzu mome gwambe ta shiga jerin jaruman kannywood mata 3 da vabu kamar su
Wannan kyauta dai da kuke gani ba kowa bane ya kawo Mata ita ba
Face daya daga cikin masoyan ta da suke ysananin son ta a duniya
Muna Taya mome gwambe murna matuka ganin yadda aka Bata kyauta ta musamman daga gurin masoyin ta
Agajahub publishers