Hotunan Jarumai Biyu A Kannywood Wanda Babu Kamar Su A Wannan Lokacin Rahama Sadau Tare Da Ummi Rahab

 Hotunan Jarumai Biyu A Kannywood Wanda Babu Kamar Su A Wannan Lokacin Rahama Sadau Tare Da Ummi Rahab

 

Zafafan hotunan jarumai biyu a kannywood Wanda babu kamar su a wannan lokacin rahama sadau tare da ummi rahab

a Karo na biyu dai wasu jaruma ummi rahab da rahama sadau a yanzu a masana’an tar kannywood ta dauki zafi

dan ganin yadda suke kara jan zukatan dubun dubatar alumma a wannan duniyar da muke cikin ta a yanzu kuma suke kara yin

fina finai babu ma kamar dai ita ummi rahab Wanda duk matan kannywood babu wacce alumma suke jindadin

shirin da jarumar tazama gwarzuwa a cikin sa wadai farin wata sha kallo Wanda adam a Zango yake kara jagorantar sa

haka dai itama jaruma rahama sadau Mai tarin masoya a fadin duniyar nan da muke cikin ta

Ummi Rahab

wacce tuni ta tafi kasar indiya dan gudanar da harkar fim wacce masoya a KO wane fanni suke nuna farin cikin su

Da video ta a wani bangare na yarda da amintar guna a matsayin babar Yaya harma WASU suna cewa Anty

sabida yadda take yin video bakamar dai sauran jaruma Dan tuni tafita zakka a masana’an tar kannywood

harma a wani jikun ake mata kirari da cewa gwanar iya turanci a matan kannywood a yanzu

kuma dai gwararriya wajan iya kwalliya kala kala a wannan lokacin kuma dai duk Wanda tai saikaga hakan ya burge ka

itama dai ummi rahab din babu dama a Yanzu Fara doguwa kyakykyar yarin ya a kannywood ta wannan lokacin

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top