Aminiya na neman ma’aikata a bangaren Aikin Jarida na Zamani (Digital Journalism).
Gidan jaridar aminiya wanda yake karkashin Dialytrust yasanarda yunkurinsa na daukar zamanantattun maaikata inda yabada damaga kowane mai shaawar aikin daya Aika da sakon takardunsa ( CV curriculum vitae) kenan a turance.
Dama ce ga maza da mata; wadanda suke ganin sun cancanta daga ko’ina, sai su aiko da takardunsu ta aminiyasocial@dailytrust.com, a rubuta ’Yan Jaridar Zamani a wurin Subject.
Za a rufe karbar takardun ranar 3 ga watan Disamba, 2021.
Agajahub publishers