Jaruma Fati Abdullahi wacce aka fi sani da Fati washa ta wallafa zafafan hotunan da suka ja hankulan masoyan ta

 Jaruma Fati Abdullahi wacce aka fi sani da Fati washa ta wallafa zafafan hotunan da suka ja hankulan masoyan ta

Ficacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, Fati Abdullahi wanda kowa yafi sanin ta da Fati washa, ta wallafa wasu zafafan hotuna wanda ta dauka a wannan lokacin a shafin ta na Instagrma.

Fati washa jaruma ce a masana’antar kannywood wacce tayi kaurin sunan da kowane mai kallon shirin fina-finan hausa ya santa, duba da taka rawar gani da jarumar tayi a masana’antar ta kannywood.

Jaruma Fati Abdullahi wato Fati washa ta jima tana wallafa zafafan hotunan ta a shafin nata na sada zumunta Instagram, inda a yau ma ta wallafa wasu sabbin hotunan ta shafin nata da suka dauki hankulan masoyanta.

Ga zafafan hotunan jarumar nan domin ku kalla. 

Fati Muhammad washa a Wurin Shakatawa 

Fati Washa a bakin gabar teku 

Fati Muhammad washa a cikin kyakyawar Shiga.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top