Jaruma Saratu Daso wacce akafi sani da Mama Daso ta shirya gagarumin biki na bude sabon gidan taro nata mai suna Daso Event center

 Masha Allah: Jaruma Saratu Daso wacce akafi sani da Mama Daso ta shirya gagarumin biki na bude sabon gidan taro nata mai suna Daso Event center

Jaruma Saratu Daso ficacciyar jaruma ce sannan kuma ta kasance tsohuwar jaruma masana’anyar shirya fina-finan hausa ta kammywood, wanda tauraruwar ta take kan haskakawa.

A yau ne muma sami wata wallafa wanda jaruma Daso tayi a shafin ta na sada zumumta Istagram inda ta wallafa wata bidiyon shagalin bikin wani sabon gidan taro data bude mai suna Daso Event center.

 

A wajan wannan wannan shagalin bikin jaruman masana’antar kannywood Maza da Mata da kuma mawaka sun halarci wajan, domin taya Saratu Daso farin ciki da murna na wannan sabin gidan taron data bude.

Jama’a sun sha rawa sun gwangwaje a wajan shagalin bikin da Saratu Daso ra shirya wanda ita ma tace baza’a barta a baya ba tayi ta tikar rawa, kamar yadda zaku bidiyon a kasa.

Bayan wannan bibidyon da Saratu Daso take tikar rawa akwai wasu zafafan hotuna da suka dauka a wajan tare da abokanan sana’ar jarumar masana’antar kannywood, kamar yadda zaku hotunan na kasa. 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top