Jaruma ummi rahab ta tashi hankalin masoya da wani sabon fim din ta Wanda ta farayin sa a masana’an tar kannywood a yanzu

 Ummi Rahab Ta Tashi Hankalin Masoya Da Wani Sabon Fim Din Ta

 

Jaruma ummi rahab ta tashi hankalin masoya da wani sabon fim din ta Wanda ta farayin sa a masana’an tar kannywood a yanzu

tashin hankalin alumma masoya a masana’an tar fina finai na Hausa baizama abin mamakiba gaskiya a yanzu

dan jarumar da hakan ta faru akan ta babu laifi dai ita Ce jaruma daya kwal a kannywood Wanda a yanzu tauraruwarta

take haskawa harma wasu ammani da sunan jarumar dai aikata wasu abu buwan Wanda a wani fannin suke karawa

jatumar masoya dan tana daya cikin jarumar mafiya kyau da daukar hankalin a cikin wasu fina finna dan ganin

kuma dai ummi rahab a yanzu itace zakarar gwajin dafin da a kannywood duk abin da tai kwalliya ne dan tsaba gyan soyayyar

Dan ake nuna Mata a yanzu harma ansami wasu yan mata da sami suna hada hotunansu da tana

dan kwai su sami masoya suma a wannan lokacin duk dai dan tanfaruwa da yadda ummi rahab din take a

kuma dai a kowane lokacin idan ummin tai sabon video ko dai tai wani fim masoya na turu ruwar ganin yadda abin

zai kasan ce dan sautari dai babu lallai a sami wata jaruma a yanzu dai a kannywood Wanda zata Kai ta

kuma bugu da kari fim fin tare ne da adam a Zango Wanda yake a matsayin mahaifinta a wannan kasar dan asalin iya yanta

suna kasar saudiya a yanzu hakan yasa harma tazama yar sa a wannan lokacin

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top