Jaruman Kannywood sun hargitse da murna da farin ciki akan abubuwan abin alkairin da Senator Barau I. Jibrin ya basu

 Jaruman Kannywood sun hargitse da murna da farin ciki akan abubuwan abin alkairin da Senator Barau I. Jibrin ya basu

A yau ne muka sami labarin wani abin alkairi da Senator Barau I. Jibrin ya yiwa Jaruman Masana’antar Kannywood, inda suka cika da mamakin wannan abin alkairin da ya musu.

Kamar yadda Jarumi kuma Darakta a Masana’antar ta Kannywood wato “Falalu A Dorayi” ya wallafa labarin a shafin sa na sada zumunta Instagram, yana mai cewa.

Muna godiya da sakon abubuwam alkairin da aka bawa al’ummar Kannywood.

falalu_a_dorayi Muna godiya da Sakon abubuwan alkairi da da aka bawa al’ummar Kannywood.

Motoci Guda 17

Babura 100

Komfuta 80

Kamara 5

Generator 5

Kayan Studio 5

Kayan Light 5

Dudu 30,000 Mutum 100

Dudu 20,000 Mutum 100

Kujerar Hajji Mutu 1

Allah yayiwa rayuwa albarka.

Senator Barau I. Jibrin (MALIYA)

Muna godiya ga

Murtala Alassan Zainawa

Isyaku Balan (Barau Maliya)

Sani Ali Abubakar (Indomie)

Ali Nuhu

Abba Maikatala

Abdul A.P

Adam A. Zango

Mustapha Nabursaka.

Kukasance da shafin Agajahub publishers

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top