Jarumar kannywood Rahama Sadau ta jawo cece kuce bayan sakin wani Bidiyo: Kundin kannywood

 Jarumar kannywood Rahama Sadau ta jawo cece kuce bayan sakin wani Bidiyo

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Rahama Sadau tayi saki wani Bidiyo daya jawo cece kuce a kafar sada zumunta.

Jarumar ta wallafa wani gajeran bidiyo ne a shafinta na, inda bidiyon ya bayyana jarumar tare da takwarorin ta na kudancin Najeriya wato “Yan Nollywood.

Bidiyon jarumar sun bayyana ne suna nuna kudirin wata sabuwar kungiyar masu rajin kare hakkin mata.

A cikin bidiyon an gano jarumar tare da Wanda suke tallan kungiyar dukansu tare da daurin kirji babu mayafi a jikin su.

Zaku iya kallon wannan Bidiyon a kasan wannan rubutu.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top