Jerin sunayen Jaruman Kannywood da suka dauki tsawon shekaru suna cin karan su ba babbaka a Masana’antar

Kamar yadda kuka sani akwai Jarumai a Masana’antar Kannywood wanda suka jima sosai a cikin ta wanda a yanzu haka babu wani Jarumi ko Jaruma da zasu kai su jimawa a Masana’antar.

To a yau kuma sun sami wata wallafar bidiyo daga Tashar Gaskiya24 Tv, inda suka bayyana shekarun wasu daga cikin Jaruman Masana’antar Kannywood da suke sharafin su tun shekarun baya har kawo yanzu.

A cikin bidiyon zaku ga yadda ake jerowa Jaruman daya bayan daya sannan kuma ana bayyana shekarun da suka dauka a Masana’antar Kannywood har kawo yanzu.

Domin kusan wadan nan Jaruman da suke da yawan shekaru a Masana’antar Kannywood sai ku kalli bidiyon da zaku gani a kasa

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top