Kalli Hotunan Yadda Kasar Masar (Egypt) me Gina Katafarun Birane Uku Domin Habaka Tattalin Arzikin Hakar

  Kalli Hotunan Yadda Kasar Masar (Egypt) me Gina Katafarun Birane Uku Domin Habaka Tattalin Arzikin Hakar

Manyan biranen dai anakan ginasune saboda abubuwa guda Uku, 

Birnin siyasa, Gwabnatanci dakuma kasuwanci.

Fejin Hope African  ya ruwaito Egypt🇪🇬🇪🇬 is building 3 capitals at one time , other than Cairo (the political capital). 

🇪🇬🔴The  administrative capital

🇪🇬🔴The commercial capital of El Alamein City 

🇪🇬🔴The economic capital of Salam City

#Hope_For_Africa

Salam City ,Alamein city dakuma The Administrative City sune sunayen biranen Uku da Kasar Masar ( Egypt) ke kan ginawa.

Kalli Hotunan yadda ake gina biranen Uku na Kasar Masar Egypt

 

Salam City of Egypt/Masar

Ya kuke ganin wannan cigaban da masar ta samu a harkar kasuwanci dakuma gina Tattalin Arzikin kasa ta hanyar yin laakari da sauran kasashe African kamar Nigeria, South Africa, Morocco dadai sauran su?

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top