KALLI YADDA HOTUNAN JARUMAR KANNYWOOD TA SHIRIN IZZAR SO (NANA) SUKA HAIFARDA CECE-KUCE A KAFAFEN SADA ZUMUNTA

 KALLI YADDA HOTUNAN JARUMAR KANNYWOOD TA SHIRIN IZZAR SO (NANA) SUKA  HAIFARDA CECE-KUCE A KAFAFEN SADA ZUMUNTA 

NANA IZZAR SO

Itadai nana ta shirin IZZAR SO kamar yadda kowa ya sani macece mai kamun kai a Masana’antar kannywood inda take daukar dogon zango tana wa’azi a cikin shirin na IZZAR SO wanda Lawal Ahmed ke jagoranta ko ince Umar Hashim

Kwatsam sai gashi anga Hotunan Nana IZZAR SO suna yawo a kafafen sada zumunta Kamar su Facebook, Instagram, WhatsApp, tiktok dadai sauran su.

Mutane dayawa sunyi tofin ALLAH tsine akan Hotunan wasu kuma sunnuna cewa Hotunan sun burgyesu, haka zalika wasu sun rika yiwa matan kannywood jam’i cewa ai dama duk haka halinsu yake.

Daga karshe Agajahub publisher na sanarda maabuta kallon fina finai cewa yakamata su san abunda yake faruwa a film na kannywood, Hollywood, Bollywood, Nollywood ba gaskiya bane shiri ne don haka kowane dan wasan kwaikwayo yanada tashi rayuwa ta kashin kanshi bayan wadda yake nunawa a kowane film imma yana mugu a film amma a zahiri ba haka yakeba kokuma yana na kwarai amma mugune a fili.

Ga sauran Hotunan Nana IZZAR SO da suka haifarsa mahawara mai zafi a kafafen sada zumunta

You may Also like this


Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top