Yadda Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Bude Gidan Kwalliya A Burnin Jahar Kano
Yadda jaruma nafisat abdullahi ta bude gidan kwalliya a burnin jahar kano a wannan lokacin da take kara daukar hankalin masoya
Oh gaskiya dole Mata a masana’an tar kannywood su ringa haukata masoya a wannan lokacin
Dan yadda jarumai maza da mata suke yin wani abun a wannan lokacin harma masoya suna jin dadin hakan
Yanzu kalli yadda jaruma nafisat abdullahi a masana’an tar kannywood suke yin yadda jaruman a wasu kasa shan suke yi
harma su ringa bude waja Jan kasuwan ci Wanda suke daukar alumma su runga samun ma aikata
A dai wannan lokacin jaruma nafisat abdullahi wacce take a matsayin sumaiya a wannan lokacin
Kuma alumma masoya suke kara San jaruma akan yadda shirinan mai farin jini na labarina Wanda yake
Labarin jaruman dan duk abin DA ake yi akan tane a cikin shirin wannan yasa duk abin DA akai dai dai a fim
kuma dai jarumar tana da tarin masoya a duniya kuma tana daya daga cikin jarumai a masana’an tar kannywood
wacce tafi ko wacce jaruma tarin kudi da man yan motocin hawa harma da daukar albashi a masana’an tar kannywood
kuma dai a wannan lokacin jarimar ta kara bude gidan kwalliya harma kashi alumma suna tu ruruwar zuwa wajan
a duk lokacin DA wani ko wata jaruma a kannywood suka bude wani wajan alumma suna cin curaindo
Kodan ganin jaruman bama kamar dai wannan lokacin a fannan kayan kwalliya ne aka bude