KUNDIN KANNYWOOD: YADDA JARUMA UMMI RAHAB TA FUSATA TANA MARTANI CIKIN FUSHI
Jaruma ummi rahab ta fusata tana martani cikin fushi ga wasu jarumai a masana”an tar kannywood bayan gaya mata wata magana
futacciyar jarumar da take kan lokacin ta a masana’antar kannywood a yanzu wacce duk abin da tai yake dai dai ne
Dan iya wasu tarin abu buwan da babu wasu jaruman a kannywood din da suke yin hakan a wannan lokacin harma dai
duk wani Wanda yasani a yanzu yake kara mai da marnati akan abin da jarumar ta aikata dan hakan tuni
yasabawa fahim tar wasu masoya yan jaruman a masana’antar kannywood din a Yanzu harma hakan itama ya fusatata takai
Irin wannan kalaman a wanan lokacin jaruma da ummi rahab tayin su a gaskiya hakan baiwa masoya jaruman dadiba
Kuma dai wai cemata ake ita mara kunyace a yanzu tana yin abun da taga damane wai ko dan taga cewa babu wata jaruma kamar ta
a masana’an tar kannywood yasa take irin wannan a yanzu wannan yasa ake cewa jarumar dai wai ita Mara kunya Ce
harma dai hakan yasa wasu cikin masoya jarumar a Yanzu suka ta shi hankalin masoya a shafikan sada zuminta na social media
Kuma dai a gaskiya itama jarumar ta fusata ne da jin yadda ake gaya mata wadan nan magan ganun kuma dai
ake yada ta a social media a wannan lokacin kuma dai tayi magan ganu san ranta cikin fushi dan abin da
yake cikin zuciyar ta ta wanke shi ya futa da ga cikin zuciyar ta harma dana masoyan ta
wannan yasa ake ganin cewa jarumar abin da tai a gaskiya bai da ceba agurin ta a yanzu