Kundin kannywoodSabuwar Wakar Masoya Mai Kara Dan Kon Soyayya

 Sabuwar Wakar Masoya Mai Kara Dan Kon Soyayya

Masoya na jin dadin yadda wannan sabuwar wakar take sanya masoya a masana’an tar kannnywood bayan ganin yadda rawar wakar sukai

Kai yan matan kannywood sun shiga wani halin kuma dai sun dage sai sun koyi yadda akai rawar wannan wakar dan an dauki

tsawan lokacin ba’ah sami wani ko wata jaruma wacce take yin irin wannan video wakar ba Dan yadda tasami

kulawa wajan editing da yadda sautin wakar yake tafiya a yanzu a gaskiya babu Wanda zai iya kashe kudin sa a wajan wakar hakan

Sai dai sautari masoya sunfi san wakokin jarumai irin su Adam a Zango Wanda zakaga kamar an yanka

idan ana yin video wakar dan yan rawar zakaga suna yin abun nasu kamar dai wani a India

Dan yadda suke yin wata video wakar ko a kasar wajan balailai a sami Wanda zai iya kashe kudin kamar hakan ba

haka dai shima jarumin nan mai daukar hankalin masoya a masana’an tar kannnywood a yanzu

wato garzali miko Wanda ya dauki kambun jarmamawa a wajan masoya a yadda yake video wakar sa

dan yan Mata ma dai duk abin su a idan suka ga wannan rawar tasa tare da wasu matan sai gaji suna cewa

wai yaushe ne sanda sukai tirenin din wanan wakar dan abin gwanin burgewa a duniya

Haka dai ita wannan wakar ta zainabu Abu wacce tasami yan rawa kwararrau Wanda suke

faran tawa masoya rai da takawar su a cikin video kuma dai an burge masoya a kannywood a wannan wakar

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top