MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI NAN TAKE
Duk wanda yake bukatar maganin karfin Azzakari sha yanzu magani yanzu ga wannan fa’ida ya jarraba ta insha Allah duk kalar jinin ka zatai maka amfani.
Kuma tana hana inzali da wuri tana magance sanyi tana wanke mara dana kara shaawa.
ZAA NEMO.
1. Garin sanya.
2. Garin Kaninfari
3. Garin Citta.
Sanya chokali 5 kaninfari chokali 7 Citta chokali 1 zaa hade waje daya,sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara asha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzari.
Cikin kankanin lokaci yake fara aiki,amma karka sha sai kaci abinci ka koshi.
Allah yasa mu dace
Daga dan uwan ku drmaijalalaini domin karin bayani ko bukatar magani hadadde
Agajahub publishers