MAGANIN SANYI GONORRHEA SADIDAN MATSALAR (WHITE DISCHARGE)FARIN RUWA MAI FITA A GABA GA MAGANI FISABILILLAH

NA MAZADUK TSANANIN SANYI MAI FITAR FARIN RUWA GA MAGANI FISABILILLAH

DUK TSANANIN SANYI MAI FITAR FARIN RUWA GA MAGANI FISABILILLAH

 MAGANIN SANYI SADIDAN MATSALAR (WHITE DISCHARGE)FARIN RUWA MAI FITA A GABA GA MAGANI FISABILILLAH

Sanyin mara ya zama ruwan dare a wannan lokacin kasancewar saukin dauka da yake dashi da kuma wuyar magani,wanda maza da mata a wannan lokaci suke shan wahala wajen neman maganin sa amma wasu lokotan sai dai sauki.

Shi wannan kalar sanyi kwayar cutar da ake kira da (bacterium Neisseria gonorrhoeae) itace take haifar dashi kuma ana daukar kwayar cutar ne a wajen jimai,saduwa ta farji da farji(jima’i tsakanin mace da namiji)ko jima’i ta dubura(Anal sex) ko jima’i ta baki(Oral sex)sune hanyoyi da ake iya daukar wannan cuta.

 

 

Ku karanta Magani ga wadan da suke dena istim’nai

Sannan wannan kyar cuta tana kama sassan jiki ne tayi musu illa,inda take kamawa sun hadar da:-

1. Mafitsara.

2. Makogwaro.

3. Dubura

4. Madaukai na Mahaifar mace(fallopian tubes)

5. Ido

Da sauran su.

Akwai Alamomi da yawa da zaka iya gane akwai cutar a tare dakai kamar :-

1. Dauke sha’awa

2. Fitar farin ruwa daga gaba

3. Tsagewar farji

4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji

5. Saurin inzali.

6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani

7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.

8.fitar kuraje a baki da makogaru 

Da sauran su.

HANYOYI DA ZAA BI DOMIN SAMUN KARIYA DAGA CUTAR.

1. Amfani da kwaroron roba(Condom) yahin jima’i

2. Kamewa daga yin jima’i barkatai.

3. Wanke gurin da zaka kama da ruwa a wajen

4. Tamabayar abokin jima’i idan yana tare da cutar,sai ayi amfani da kwaroron roba domin gujewa kamuwa da ita.

Ku karantaDalilin da yasa Azzakarin ka yake kwanciya idan babu shaawa

MAGANI DOMIN MAGANCE LALURAR

ZAA NEMI

1. Garin Tafarnuwa

2. Nono mara tsami

Zaa samu garin Tafarnuwa mai kyau sai a rima zuba rabin chokali a cikin nono mai kyau rabin kofi asha kullum sau 1 a rana tsawon sati 2,mace ko namiji duk zasu iya amfani dashi

Insha Allah zaa dace.

Daga zauren maijalalaini.com

Daga Alkalamin dan uwan ku drmaijalalaini 

Domin mallakar magani hadadde Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka maijalalaini islamic chemist

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top