Maryam Yahaya Ta Sake Sakin Wasu Sababbin Videos Bayan Ta Samu Lafiya

 Maryam Yahaya Ta Sake Saki Wasu Video Bayan Ta Samu Lafiya

 

Alhmllh dukkan yabo da jinjina hadi da godiya ta tanbaya ga Allah Wanda yake bawa duk wani Dan Adam lafiya

Maryam yahaya ta data damun lafiya fiye da tunanin duk wani Mai tunani

Wannan ne babban dalilinda yasa Maryam yahaya ta fara sakin wasu sababbin video a shafin ta na tik tok

Muna kara rokon Allah da yabata lafiya ya Kuma karawa dukkan musulman duniya baki daya lafiya

A wasu bangare daga cikin mutane suna ganin yayi wuri Maryam yahaya ta fara sakin video a tik tok

Amma ko bakomai kowa yasan duniya yasan Maryam yahaya be ya sanadiyar nanaye da Kuma fina finan hausa

Allah ya kara taimakon musulunci da musulmai baki daya

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top